Romans 8:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya yi haka domin yฤ cika bukatun adalcin doka a cikinmu, mu da ba ma rayuwa bisa ga mutuntaka, sai dai bisa ga Ruhu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููููู ูููู ููููููู ููููฐ ุฏููุงูู
ููู ุฏููู ุงููููููููู ุงููุฏูููุซููู ุฏู ูููุงูููุฑูููุฑู ุชูุซูููฐ ุนููู ุณูุณูุงู
ู ุซูููุงููุง ุงููุบูุฑูููฐู
ูุ ู
ูู ุฏู ุจู ุฑูุงููููุฑู ุญููููู ู
ูุชูููุชููู ู
ูููููฐููุจูุ ุณูููุฏููู ุชู ุฑููุญู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan kuwa domin a cika hakkokin Shari'a ne a gare mu, mu da ba zaman halin mutuntaka muke yi ba, sai dai na Ruhu.