Romans 9:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba ma haka kaɗai ba, ’ya’yan Rifkatu suna da mahaifi guda ne, wato, mahaifinmu Ishaku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَݣَويْ وَنِ مِصَالِ كُمَ؞ یَیَنْ رِڢْكَتُ سُنَدَ بَابَ طَيَ نٜىٰ، وَتُواْ عُبَنْمُ إِسْحَٰڧَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Banda haka ma, sa'ad da Rifkatu ta yi ciki da mutumin nan ɗaya, wato, kakanmu Ishaku,