Romans 9:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka, tun ba a haifi tagwayen nan ba, balle su yi wani abu mai kyau ko marar kyau don nufin Allah bisa ga zaɓensa ya tabbata, ba ga aikin lada ba, sai dai ga kiransa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا كَاڢِنْ أَحَيْڢِ يَارَنَّنْ بِيُ، اللَّهْ يَڢَطَا وَ رِڢْكَتُ ثٜىٰوَ «بَبَّنْ ذَيْ بَوْتَاوَ ڧَرَمِنْ؞» وَنَّنْ يَڢَرُ كَاڢِنْ مَا سُأَيْكَتَ وَنِ أَبُ مَيْݣَوْ، كُواْ مَرَرْ ݣَوْ؞ اللَّهْ يَڢَطِ حَكَ دُواْمِنْ يَذَمَ ثٜىٰوَ وَنْدَ ذَاعَ ذَاٻَا ذَاعَ ذَاٻٜىٰشِ نٜىٰ بِسَغَ نُڢِنْ اللَّهْ ، بَوَيْ سَبُواْدَ أَيُّكَبَ، سَيْدَيْ بِسَغَ كِرَنْ اللَّهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
tun ba ta haifi 'ya'yan ba, balle su yi wani abu mai kyau ko marar kyau–don nufin Allah bisa ga zaɓensa ya tabbata, ba ga aikin lada ba, sai dai ga kiransa–