Romans 9:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar yadda yake a rubuce cewa, “Yaƙub ne na so, amma Isuwa ne na ƙi.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَمَرْ يَدَّ يَكٜىٰ أَرُبُوثٜىٰ ثِكِنْ مَغَنَرْ اللَّهْ ثٜىٰوَ «نَڧَوْنَثِ يَعْڧُوبَ، نَاكُوَڧِ إِسُوَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamar yadda yake a rubuce cewa, “Yakubu na so, Isuwa na ƙi.”