Romans 9:20 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma wane ne kai, ya mutum, da za ka mayar wa Allah magana? โ€œAshe, abin da aka gina zai iya ce wa wanda ya gina shi, โ€˜Don me ka gina ni haka?โ€™โ€†โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽู…ู‘ูŽุง ูˆูŽู†ูœู‰ูฐู†ูœู‰ูฐ ูƒูŽูŠู’ุŒ ูŠูŽุง ู…ูุชูู…ู’ ุฏูŽ ุญูŽุฑู’ ุฐูŽุงูƒูŽูŠู ู…ูุณููˆ ุฏูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุŸ ุงู”ูŽุจูู†ู’ ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽุบูู†ูŽ ุฐูŽูŠู’ ุนููŠูŽุซูœู‰ูฐ ูˆูŽูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุบูู†ูŽุงุดู ยซู…ูœู‰ูฐูŠูŽุณูŽุง ูƒูŽุบูู†ูŽู†ู ุญูŽูƒูŽุŸยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kai ษ—an adam! Wane ne kai har da za ka yi jayayya da Allah? Ashe, abin da aka gina zai iya ce wa magininsa, โ€œDon me ka yi ni haka?โ€