Romans 9:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
kuma, “Zai zama cewa a daidai inda aka ce musu, ‘Ku ba mutanena ba,’ za a ce da su, ‘’ya’yan Allah mai rai.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُمَ، «أَ دَيْدَيْ عِنْدَ عَكَثٜىٰ مُسُ، ‹كُو بَمُتَنٜىٰنَبَ›، أَوُرِنْ نٜىٰ ذَاعَ ثٜىٰ دَسُو ‹یَیَنْ اللَّهْ مَيْ رَيْ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“A daidai wurin da aka ce da su, ‘Ku ba jama'ata ba ne,’ A nan ne za a kira su ‘'ya'yan Allah Rayayye,’ ”