Romans 9:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama Ubangiji zai zartar da hukuncinsa a bisan duniya da sauri kuma ba da ɓata lokaci ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا عُبَنْغِجِ ذَيْ عَيْكَتَ حُكُنْثِنْسَ عَدُونِيَا غَبَاطَيَ، بَ دَ ٻَاتَ لُواْكَثِبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin Ubangiji zai zartar da hukuncinsa a duniya, ya gama shi tashi ɗaya.”