Romans 9:29 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yana nan kamar yadda Ishaya ya riga ya faษa. โDa ba don Ubangiji Maษaukaki ya bar mana zuriya ba, da mun zama kamar Sodom, da mun kuma zama kamar Gomorra.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููู
ูุฑู ููุฏูู ุนูุดูุงูู ูููู ุงูููููุจูุซู ุงููุฏูุง ุซูููฐูู ยซุฏูุจูุฏููุงูู ุนูุจูููโุบูุฌู ู
ููู ุถูููุฏูููุง ููุจูุฑู ู
ููู ุฐูุฑูููุจูุ ุฏู ู
ููู ุฐูู
ู ููู
ูุฑู ุณููุงูุฏููุงู
ูุ ุฏู ุงููููู
ูููุฏูู
ูู ููู
ูุฑู ุบููุงูู
ููุงูุฑูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamar yadda Ishaya ya yi faษa cewa, โDa ba domin Ubangijin Runduna ya bar mana zuriya ba, Da mun zama kamar Saduma, An kuma maishe mu kamar Gwamrata.โ