Ruth 1:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka matan biyu suka ci gaba da tafiya sai da suka isa Betlehem. Da suka isa Betlehem, sai dukan garin ya ruษe saboda su, matan kuwa suka ce, โNaโomi ce wannan kuwa?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุณูู ุจููู ุณููู ุซููุบูุจูุฏู ุชฺูขููู ุญูุฑู ุณููู ูููู ุจูููุชูููุญูู
ูุ ุฏู ุดูุบูุฑูุณูุ ุณููู ู
ูุชูููููฐูู ุบูุฑููู ุบูุจูุงุทููู ุณููู ุชูุงุดู ุฏู ู
ูุฑููู ุณูุจููุงูุฏูุณููุ ู
ูุงุชูุงูู ุบูุฑููู ุณูููุซูููฐ ยซููุนููุงูู
ู ุซูููฐ ูููููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Su biyu kuwa suka kama hanya har suka isa Baitalami. Da suka isa Baitalami, sai dukan garin ya ruษe saboda su. Mata suka ce, โNa'omi ce wannan?โ