Ruth 1:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na’omi fa ta koma daga Mowab tare da Rut mutuniyar Mowab, surukarta, suka kai Betlehem a lokacin da ake fara girbin sha’ir.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَكَ نَعُواْمِ تَدَاوُاْ دَغَ مُواْوَبْ تَرٜىٰدَ مَاتَرْ طَنْتَ، وَتُواْ رُوتْ یَرْ ڧَسَرْ مُواْوَبْ؞ سُنْ كُوَ إِسُواْ بَيْتَلَحْمِ دَيْدَيْ لُواْكَثِنْ دَ عَكَڢَارَ غِرْبِنْ حَڟِنْ بَلٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka Na'omi ta koma daga ƙasar Mowab tare da surukarta Rut, mutuniyar Mowab. Suka isa Baitalami a farkon kakar sha'ir.