Ruth 2:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ta tashi don tฤ yi kala, sai Bowaz ya yi umarni wa samarinsa cewa, โKo ta tara daga cikin dammuna, kada ku wulaฦanta ta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุฑููุชู ุชูุชูุงุดู ุชููููุงูู
ู ูููู ููุงููุ ุณููู ุจููุงูููุธู ููุนูู
ูุฑูุซู ู
ูุนูููููุชูููุณู ููุซูููฐ ยซููุจูุฑูุชู ุชูููููุงูู ุซููููู ุฏูู
ู ุฏูู
ู ุญฺูููู ุฏู ุนููู ุบูุฑูุจูููฐุ ููุฏู ููููููุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da ta tashi, za ta yi kala, sai Bo'aza ya umarci barorinsa, ya ce, โKu bar ta, ta yi kala a tsakanin tarin dammunan, kada ku hana ta.