Ruth 2:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Rut ta yi kala a gonar har yamma. Sa’an nan ta sussuka hatsin sha’ir da ta kalata ta sami kamar efa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ رُوتْ تَايِ كَالَ أَغُواْنَرْ حَرْ يَمَّ؞ دَ تَبُغَ أَبِنْدَ تَتَارَ سَيْ تَسَامِ ڟَابَرْ حَڟِ وَجٜىٰنْ مُودُ عَشِرِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta yi ta kala a gonar har yamma. Ta sussuka abin da ta kalata, ta sami tsaba wajen garwa biyu.