Ruth 2:19 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Surukarta ta tambaye ta, โ€œIna kika yi kala a yau? Ina kika yi aiki? Albarka ta tabbata ga mutumin nan ta ya lura da ke!โ€ Sai Rut ta faษ—a wa surukarta game da wurin wanda ta yi ta aiki. Ta ce, โ€œSunan mutumin da na yi aiki da shi a yau Bowaz ne.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู†ูŽุนููˆุงู’ู…ู ุชูŽุง ุชูŽู…ู’ุจูŽูŠูœู‰ูฐุชูŽ ุชูŽุซูœู‰ูฐ ยซูƒูŽูŠู’! ุงู•ูู†ูŽุง ูƒููƒูŽูŠู ูƒูŽุงู„ูŽ ูŠูŽูˆู’ุŸ ุงู”ูŽุนูู†ูŽุง ูƒููƒูŽูŠู ุนูŽูŠู’ูƒูุŸ ู…ูŽูŠู’ ุงู”ูŽู„ู’ุจูŽุฑู’ูƒูŽ ู†ูœู‰ูฐ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูู„ูŽ ุฏูŽูƒูœู‰ูฐ!ยป ุณูŽูŠู’ ุฑููˆุชู’ ุชูŽฺขูŽุทูŽุง ู…ูŽุชูŽ ุบูŽู…ูœู‰ูฐุฏูŽ ู…ูุชูู…ูู†ู’ ุฏูŽ ุชูŽูŠููƒูŽุงู„ูŽ ุงู”ูŽุบููˆุงู’ู†ูŽุฑู’ุณูŽุž ุชูŽุซูœู‰ูฐ ยซู…ูุชูู…ูู†ู’ุฏูŽ ู†ูŽูŠููƒูŽุงู„ูŽ ุงู”ูŽุบููˆุงู’ู†ูŽุฑู’ุณูŽ ูŠูŽูˆู’ุŒ ุณููˆู†ูŽู†ู’ุณูŽ ุจููˆุงู’ูˆูŽุธู’ุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Surukarta kuma ta ce mata, โ€œA ina kika yi kala yau? A gonar wa kika yi aiki? Albarka ta tabbata ga wannan mutum wanda ya kula da ke.โ€ Sai ta faษ—a mata sunan mutumin da ta yi kala a gonarsa, ta ce, โ€œSunan mutumin da na yi kala a gonarsa yau, Bo'aza.โ€