Ruth 2:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Rut ta tsaya kusa da bayi mata na Bowaz don tă yi kala sai da girbin sha’ir da na alkama suka ƙare. Ta kuwa zauna tare da surukarta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُواْمِنْ حَكَ، رُوتْ تَثِيغَبَدَ بِنْ مَاتَا مَاسُيِ وَ بُواْوَظْ عَيْكِ، بَتَبَرْسُبَ حَرْ سَيْ دَ عَكَ غَمَ غِرْبِنْ حَڟِنْ بَلٜىٰ دَ نَأَلْكَمَ؞ تَا كُوَ ثِيغَبَدَ ذَمَ تَرٜىٰدَ مَامَرْ مِجِنْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ta riƙa bin 'yan matan gidan Bo'aza. Ta yi ta kala har aka gama girbin sha'ir da na alkama, tana zaune tare da surukarta, wato Na'omi.
Recommended Reading