Ruth 2:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ga Bowaz ya iso daga Betlehem ya gai da masu girbi, “ Ubangiji yă kasance tare da ku!” Sai suka amsa, “ Ubangiji yă albarkace ka!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنَانً سَيْغَا بُواْوَظْ يَ إِسُواْ دَغَ بَيْتَلَحْمِ، يَغَيْ دَ مَاسُ غِرْبِنْ يَثٜىٰ « يَهْوٜىٰهْ يَكَسَنْثٜىٰ تَرٜىٰدَكُو!» سُكَ أَمْسَ « يَهْوٜىٰهْ يَ أَلْبَرْكَثٜىٰكَ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ga Bo'aza ya zo daga Baitalami, ya ce wa masu girbi, “Salamu alaikun.” Suka amsa, “Alaika salamu.”
Recommended Reading