Ruth 2:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ki lura da gonar da mutanena suke girbi, ki bi su tare da ’yan matana. Na riga na faɗa wa mazan kada su taɓa ke. Kuma duk sa’ad da kika ji ƙishirwa, ki tafi ki ɗebo ruwa daga tulunan da mazan suka cika.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كِلُورَ دَ غُواْنَرْ دَسُكٜىٰ غِرْبِے، كِبِيسُ؞ نَارِغَا نَا غَرْغَطِے سَمَارِنْ كَدَ سُدَامٜىٰكِ؞ عِدَنْ كُمَ كِنْ جِ ڧِشِنْ ضُوَ، سَيْ كِتَڢِے كِشَا ضُوً دَ بَايِنْ سُكَ ثِكَ عَتُلُنَنْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ki kula da gonar da suke girbi, ki bi su. Ga shi, na riga na umarci barorina kada su dame ki. Sa'ad da kika ji ƙishirwa, sai ki tafi ki sha ruwa a tuluna, wanda barorin suka ɗebo.”