Ruth 3:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya kuma ce, “Ki kawo gyalenki da kika yafa ki shimfiɗa shi a nan.” Sa’ad da ta yi haka, sai ya zuba mudu shida na sha’ir ya sa mata a kai. Sa’an nan ya koma gari.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ بُواْوَظْ يَثٜىٰ مَتَ «كِكَٰوُاْ ڠَلٜىٰنْكِ كِشِمْڢِطَا أَنَنْ؞» تَا كُوَ شِمْڢِطَا، سَيْيَطِبَ مُودُ عَشِرِنْ نَهَڟِنْ بَلٜىٰ يَظُبَ مَتَ؞ سَعَنً يَ أَظَ مَتَ، سَيْتَكُواْمَ ثِكِنْ غَرِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bo'aza ya ce mata, “Kawo mayafinki, ki shimfiɗa shi.” Sai ta shimfiɗa mayafin, ya zuba mata sha'ir ya kusa garwa huɗu ya aza mata a kā. Sa'an nan ta koma gari.