Ruth 3:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da Rut ta koma wurin surukarta Na’omi ta tambaye ta “Yaya aka yi ’yata?” Sai ta faɗa mata dukan abin da Bowaz ya yi mata
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ تَكُواْمَ غِدَا سَيْ مَامَرْ مِجِنْتَ تَتَمْبَيٜىٰتَ تَثٜىٰ «یَتَ، يَيَ عَكَيِ؟» رُوتْ كُوَ تَڢَطَا وَ نَعُواْمِ دُكَنْ أَبِنْدَ بُواْوَظْ يَيِ مَتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Lokacin da ta zo wurin surukarta, sai surukarta ta ce mata, “'Yata, ina labari?” Sai ta faɗa mata dukan abin da mutumin ya faɗa mata.