Ruth 3:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ta kuma ƙara da cewa, “Ya ba ni waɗannan mudu shida na sha’ir, yana cewa, ‘Kada ki koma wurin surukarki hannu wofi.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَاڧَارَ دَ ثٜىٰوَ «بُواْوَظْ يَثٜىٰ بَذَيْ بَرْنِ إِنْكُواْمَ حَنُّ وُاْڢِ وُرِنْكِبَ، سَيْيَطِبَ حَڟِنْ بَلٜىٰ نَنْ يَبَانِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta kuma ce, “Ga sha'ir da ya ba ni, gama ya ce, ‘Ba za ki koma wurin surukarki hannu wofi ba.’ ”