Ruth 3:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bowaz wanda kike aiki da bayinsa โyan mata ba danginmu ne na kusa ba? Da daren yau zai sussuka shaโir nasa a masussuka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุงุดู ุจููุงูููุธู ููููุฏู ููููุฑูุฏู ู
ููู ูููููู ุชูููุงูู ุจูุงูููู ู
ูุชู ู
ูุงุณูููู
ูุณู ุนููููู ุฏูููโุบูููู
ู ููููฐ ููููุณูุ ููุณูููุฑูุฑูุ ูููู ุฏู ููู
ูู ุฐูููุจูุบู ุญฺูููู ุจูููููฐ ุงููููุฑููู ุจูุบููู ุญฺููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bo'aza wanda kika yi aiki da barorinsa danginmu ne. Ga shi, zai tafi sussukar sha'ir a masussuka da maraice.