Ruth 4:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai dattawan da kuma dukan waษanda suke a ฦofar suka ce, โMu shaidu ne. Bari Ubangiji yฤ sa macen da take zuwa cikin gidanka ta zama kamar Rahila da Liyatu, waษanda tare suka gina gidan Israโila. Bari ka sami martaba a cikin Efrata ka kuma zama sananne cikin Betlehem.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุฏููููู ู
ูุชูููููฐ ุชูุฑูููฐุฏู ุดููุบูุจูููููู ุฏูุณูููููฐ ุงููููุฌูููฐูู ุดูุฑููุนู ุนฺูงููุงฺูขูุฑู ุบูุฑู ุณููู ุงููู
ูุณู ยซุนูุ ู
ูู ุดูููุฏู ููููฐุ ุจูุฑู ููููููููฐูู ููุณูุง ู
ูุซูููฐููููู ุฏู ุฐูุงุชู ุดูุบู ุบูุฏููููู ูููู ุชูุฐูู
ู ููู
ูุฑู ุฑูุญููููุฉู ุฏู ููููุนูุชูุ ููุทูููุฏู ุณููู ุฐูู
ู ููุงููููููู ููุงููููููู ุบูุฏููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ุจูุฑู ููู
ู ููููููููุชู ุงูู ุนูููฐฺขูุฑูุชูุ ููููู
ููู ุณูููู ุงูู ุจูููุชูููุญูู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan jama'a suka ce, โMu ne shaidu, Ubangiji yฤ sa matar da za ta zo gidanka ta zama kamar Rahila da Lai'atu waษanda suka gina gidan Isra'ila. Allah ya arzuta ka cikin Efrata, yฤ sa ka yi suna a cikin Baitalami,