Ruth 4:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta wurin ’ya’yan da Ubangiji zai ba ka ta wurin wannan mace, bari iyalinka yă zama kamar na Ferez, wanda Tamar ta haifa wa Yahuda.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهْوٜىٰهْ يَبَاكَ یَیَ دَغَ مَثٜىٰنَّنْ وَطَنْدَ ذَاسُ ذَمَ كَمَرْ یَیَنْ كَكَنْمُ ڢٜىٰرٜىٰظْ طَنْ تَمَرْ دَ يَهُودَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
gidanku kuma ya zama kamar gidan Feresa, wanda Tamar ta haifa wa Yahuza, saboda 'ya'yan da Ubangiji zai ba ka ta wurin wannan mace.”