Ruth 4:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Bowaz ya ɗauki Rut ta kuwa zama matarsa. Sa’an nan ya kwana da ita, Ubangiji kuma ya sa ta yi ciki, ta haifi ɗa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ بُواْوَظْ يَطَوْكِ رُوتْ تَذَمَ مَاتَرْسَ؞ يَهْوٜىٰهْ كُوَ يَسَا مَتَ أَلْبَرْكَ تَايِثِكِ تَاحَيْڢِ طَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bo'aza kuwa ya auri Rut, ta zama matarsa. Ya kuma shiga wurinta, Ubangiji kuwa ya sa ta yi ciki, ta haifa masa ɗa.