Ruth 4:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mata suka ce wa Na’omi, “Yabo ya tabbata ga Ubangiji, wanda a wannan rana bai bar ki ba tare da dangi mai fansa ba. Allah yă sa yă zama sananne a dukan Isra’ila!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مَاتَانْ غَرِ سُكَثٜىٰ وَ نَعُواْمِ «أَلْبَرْكَ تَا تَبَّتَا غَ يَهْوٜىٰهْ ، دُواْمِنْ بَيْبَرْكِ بَابُ دَنْغِ نَكُسَبَ، يَبَاكِ طَا؞ بَرِ طَنَّنْ يَيِ سُونَ عَ إِسْرَٰٓءِيلَ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai mata suka ce wa Na'omi, “Yabo ya tabbata ga Ubangiji, da bai bar ki bā dangi na kusa ba, Allah ya sa ɗan ya yi suna a cikin Isra'ila.