Ruth 4:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Na’omi ta ɗauki yaron, ta kwantar da shi a cinyarta ta kuma kula da shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَعُواْمِ تَطَوْكِ جَرِرِنْ تَلُورَ دَشِ كَمَرْ عِتَ تَحَيْڢٜىٰشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Na'omi ta ɗauki yaron ta rungume shi a ƙirjinta, ta zama mai renonsa.