Ruth 4:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bowaz kuwa ya kira dattawa guda goma na garin ya ce, “Ku zauna a nan,” suka kuwa zauna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ بُواْوَظْ يَكِرَا شُوغَبَنِّنْ غَرِ غُدَا غُواْمَ، يَثٜىٰمُسُ سُذَوْنَ؞ سَيْسُكَ ذَوْنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bo'aza ya kuma kirawo goma daga cikin dattawan gari, ya ce musu, “Ku zauna nan.” Suka kuwa zauna.