Ruth 4:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ya ce wa dangin nan mai fansa, “Na’omi, wadda ta dawo daga Mowab, tana so ta sayar da filin da yake na ɗan’uwanmu Elimelek.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ بُواْوَظْ يَثٜىٰ وَدَنْ‌غِنْسَ نَكُسَ «نَعُواْمِ وَدَّ تَدَاوُاْ دَغَ ڧَسَرْ مُواْوَبْ، تَنَسُواْ تَسَيَرْ دَ غُواْنَرْ عٜىٰلِمٜىٰلٜىٰكْ طَنْعُوَنْمُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ya ce wa dangin nan nasa na kusa, “Ga Na'omi wadda ta komo daga ƙasar Mowab, tana so ta sayar da gonar Elimelek danginmu.