Ruth 4:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan Bowaz ya yi shela wa dattawa da kuma dukan mutane, โA yau ku ne shaidu cewa na saya daga Naโomi dukan mallakar Elimelek, Kiliyon da kuma Malon.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุจููุงูููุธู ููุซูููฐ ููุดููุบูุจูููููู ุบูุฑููู ุฏู ุฏููููู ู
ูุชูููููฐูู ุฏูุณูููููฐ ุงููููุฑููู ยซูููู ููู ุดูููุฏู ููููฐ ุซูููฐูู ููุณููู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ูู ุนูููฐููู
ูููฐููููฐูู ุฏู ูู ูููููููุงูู ุฏู ูู ู
ููููุงูู ุฏูุบู ุญูููููู ููุนููุงูู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Bo'aza ya ce wa dattawan da dukan jama'ar da suke wurin, โYau ku ne shaidu, cewa, na sayi dukan abin da yake na Elimelek, da na Kiliyon, da na Malon daga hannun Na'omi.