Song of Solomon 1:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ƙanshin turarenka mai daɗi ne; sunanka kuwa kamar turaren da aka tsiyaye ne. Shi ya sa mata suke ƙaunarka!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَنْدَ كَشَاڢَ يَنَدَ ڧَنْشِ أَجِكِنْكَ، سُونَنْكَ كَمَرْ ڧَنْشِنْ تُرَارٜىٰ نٜىٰ؞ بَ مَامَاكِ یَنْ مَاتَا سُنَ ڧَوْنَرْكَ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akwai ƙanshi kuma kewaye da kai, Jin amon sunanka yana tunasar da ni. Ba wata matar da za ta ƙi ƙaunarka.