Song of Solomon 1:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Faษa mini, kai da nake ฦauna, ina kake kiwon garkenka kuma ina kake kai tumakinka su huta da tsakar rana. Me ya sa zan kasance kamar macen da aka lulluษe kusa da garkunan abokanka?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ฺขูุทูุง ู
ูููุ ููุง ฺงูููููุชูุซููููฐููุ ุงููููุง ุฐูุงูููููู ุบูุฑูููููฐูููู ูููููุงูุ ุงููููุง ููููฐ ุฐูุงููุณูุง ุณููููุชู ุงฺูููููุฑู ุฑูุงููุ ุจูุงููุณููุงู ุงูููููู ูููฐููุงูู ููููฐู
ููููู ููู
ูุฑู ููุงุฑููู ุงููุบูุฑููููููู ุงููุจููุงูููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Faษa mini, ฦaunataccena, Ina za ka kai garkenka kiwo? Ina za su huta sa'ad da rana ta take? Ina zan neme ka a cikin garkunan makiyaya?