Song of Solomon 1:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ke mafiya kyau a cikin mata, in ba ki sani ba, to, ki dai bi labin da tumaki suke bi ki yi kiwon ’yan awakinki kusa da tentunan makiyaya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا كٜىٰ مَڢِے ݣَوْ ثِكِنْ مَاتَا، أَشٜىٰ، بَاكِ سَنْ وُرِنْبَ؟ كٜىٰ دَيْ كِبِے سَوُنْ ڧَڢَاڢُنْ غَرْكٜىٰنْ، كِنَ كِيوُانْ یَنْ أَوَكِنْكِ كُسَدَ تٜىٰنْتُنَنْ مَاسُ كِيوُاْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mafi kyau cikin mata, ashe, ba ki san wurin ba? Tafi, ki bi garken, Ki samar wa awakinki wurin kiwo Kusa da alfarwan makiyaya.