Song of Solomon 1:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ina kwatanta ke ƙaunatacciyata, da goɗiya mai jan keken yaƙin kayan Fir’auna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كٜىٰ ڧَوْنَتَثِّيَاتَ، ݣَنْكِ يَطَوْكِ حَنْكَلِنَ كَمَرْ ݣَنْ دُواْكِ مَيْجَنْ كٜىٰكٜىٰنْ سَرْكِے ڢِرْعَوْنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ke ƙaunatacciyata, kina ɗauke hankalina Kamar yadda goɗiya take ɗauke hankalin ingarmun karusan Fir'auna.