Song of Solomon 2:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Furanni sun hudo a duniya; lokaci yin waฦa ya zo, ana jin kukan kurciyoyi koโina a ฦasarmu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุง ฺขููููู ุณููู ุจูููููู ูููุงูุนููู ุนฺูงูุณูุฑูุ ูููุงูููุซููู ุฑูููฐุฑู ููุงฺงููุงฺูงู ููููุ ูููุงูุนููู ุนฺูงูุณูุฑู ูููุงูููุซู ููููุ ูููุงูููุซููู ุฌููู ู
ูุฑููููุงููููู ููุฑูุซููููุงูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Furanni suna hudowa a itatuwa ko'ina. Lokacin raira Waฦoฦi ya yi, Lokacin da kurciyoyi suke kuka ya yi.