Song of Solomon 2:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya kai ni babban zauren da ake liyafa, ƙauna ita ce tutarsa a gare ni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكَٰوُاْ مِنِ ضُوً إِنَبِنْ ڧَوْنَرْسَ، يَضُنْغُمٜىٰنِ دَ ڧَوْنَرْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kai ni babban ɗakin da ake liyafa, Ƙauna ita ce tutarsa a gare ni.