Song of Solomon 3:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Fito, ku โyan matan Sihiyona, ku ga Sarki Solomon yana saye da rawani, rawanin da mahaifiyarsa ta naษa masa, a ranar aurensa, a ranar da zuciyarsa ta yi farin ciki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ููู ู
ูุชููู ุณููููููุงูููุ ฺููขูุชููุงู ููุบู ุณูุฑูููููู ุณูููููู
ููฐููุ ูููู ุณูููููููฐ ุฏู ูููููุฑู ู
ููููู ููุฏูู ู
ูุงู
ูุฑูุณู ุชูุณูุง ู
ูุณู ุงูู ุฑูุงููุฑู ุนูููุฑูููฐููุณูุ ุงูู ุฑูุงููุฑู ฺขูุถู ุซููููู ุฐููุซูููุงุฑูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Matan Sihiyona, ku fito ku ga sarki Sulemanu Ya sa kambin sarauta, Wanda uwarsa ta sa masa, a ranar aurensa, A ranarsa ta murna da farin ciki.