Song of Solomon 3:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
’Yan matan Urushalima, ku yi mini alkawari da bareyi da ƙishimai na jeji. Ba za ku tā da ko ku farka ƙauna ba sai haka ya zama lalle.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا كُو یَنْ مَاتَانْ عُرُوشَلِيمَ، كُرَنْڟٜىٰ دَ غَدَ دَ بَرٜىٰوَ مَاسُ ݣَنْ غَنِ عَتُدَّيْ، كَمَرْ يَدَّ عَكٜىٰ ضَنْڟُوَا دَ اللَّهْ مَيْ ضُنْدُنَا؞ كُرَنْڟٜىٰ ثٜىٰوَ بَذَاكُ دَامٜىٰمُبَ سَعَدَّ مُكٜىٰ جِنْ دَاطِنْ جُونَ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku 'yan matan Urushalima, Ku rantse da bareyi da batsiyoyi, Ba za ka shiga tsakaninmu ba, Ku bar ta kurum.