Song of Solomon 3:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duba! Abin ɗaukar Solomon ne, jarumawa sittin suke rakiya, zaɓaɓɓun sojojin Isra’ila,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَاشِ، أَيْ، كُجٜىٰرَرْ طَوْكَرْ سَرْكِينَ سُلَيْمَٰنُ نٜىٰ! كٜىٰوَيٜىٰ دَشِ، غَ ڠُونَيٜىٰنْ يَاڧِ سِتِّنْ، سُواْجُواْجِ مَڢِيَ عِيَ يَاڧِ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ai, duba suna ɗauke da karaga wadda aka shirya domin Sulemanu, Dakarai sittin na kewaye da karagar, Zaɓaɓɓun sojoji daga cikin Isra'ila.