Song of Solomon 4:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ƙaunarki abar farin ciki ne, ’yar’uwata, amaryata! Ƙaunarki ta fi ruwan inabi gamsuwa, ƙanshin turarenki kuma ya fi duk wani kayan yaji!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنَا مِصَالِنْ دَاطِنْ ڧَوْنَرْكِ، يَا كٜىٰ ذُوثِيَاتَ، أَمَرْيَتَ! إِنَا مِصَالِنْ دَاطِنْ ڧَوْنَرْكِ وَدَّ تَڢِے ضُوً إِنَبِے دَاطِے! إِنَا مِصَالِنْ ڧَنْشِنْ تُرَارٜىٰنْ جِكِنْكِ وَنْدَ يَڢِ كُواْوَنٜىٰ إِرِنْ تُرَارٜىٰ ڧَنْشِ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ƙaunarki abar murna ce, ya budurwata, amaryata! Ƙaunarki ta fi ruwan inabi. Ƙanshinki ya fi kowane irin turare ƙanshi.