Song of Solomon 4:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shuke-shukenki gonar rumman ne da ’ya’yan itace masu kyau na lalle da nardi,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڟَكَانِنْ ثِنْيُواْيِنْكِ أَݣَويْ غُواْنَ كَمَرْ تَ عَيْدَنْ، غُواْنَ مَيْ یَیَ مَڢِے ݣَوْ، مَيْ یَیَنْ رُمَّنْ مَاسُ دَاطِے مَيْ كَايَنْ ڧَنْشِ كَمَرْ نَرْدِ دَ لَلّٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shuke-shuke suna girma sosai. Suna girma kamar gonar itatuwan rumman. Suna ba da 'ya'ya mafi kyau Da kayan shafe-shafe kamar su lalle da nardi.