Song of Solomon 4:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
nardi, da asfaran, kalamus, da kirfa, da kowane irin itacen turare, da mur da aloyes da kuma dukan kayan yaji masu kyau.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَݣَويْ نَرْدِ دَ سَڢَرُوانْ دَ كَلَمُسْ، دَ سِنَمُوانْ دَ كُواْوَنٜىٰ إِرِنْ إِتَاثٜىٰ مَيْ ڧَنْشِ، دَ مُرْ دَ أَلُواسْ دَ دُكَنْ تُرَارٜىٰ مَڢِے ڧَنْشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Nardi, da asfaran, da kalamus, da kirfa, Da dukan itatuwan da suke ba da kayan ƙanshi, Da mur, da aloyes, da dukan turare mafi ƙanshi.