Song of Solomon 4:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haƙoranki sun yi kamar garken tumakin da ba a daɗe da yin musu sausaya ba, da suke haurawa daga inda aka yi musu wanka. Kowanne yana tare da ɗan’uwansa; babu waninsu da yake shi kaɗai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
هَڧُواْرَنْكِ ڢَرَرٜىٰ نٜىٰ كَمَرْ ڢَرَرْ تُنْكِيَ وَدَّ عَكَيِ مَتَ وَنْكَ تَيِ ڟَڢْ؞ دُكَنْسُ أَ جٜىٰرٜىٰ سُكٜىٰ، كُواْوَنّٜىٰ دَ طَنْعُوَنْسَ، بَعَرَسَ كُواْ طَيَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haƙoranki farare fat kamar tunkiyar da aka yi mata sausaya, Aka yi mata wanka nan da nan. Ba giɓi, suna nan shar. An jera su tantsai.