Song of Solomon 4:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Nonanki biyu sun yi kamar bareyi biyu, kamar tagwayen barewa da suke kiwo a cikin furen bi-rana.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نُواْنُوانْكِ بِيُ كَمَرْ تَڠُويٜىٰنْ غَدَ نٜىٰ، سُنَدَ شَعَوَرْ تَٻَوَ، وَطَنْدَ سُكٜىٰ سَامُنْ جِنْ دَاطِے ثِكِنْ ڢُلَوَ مَيْ ݣَنْ غَنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mamanki kamar bareyi biyu ne, Wato tagwayen barewa, suna kiwo cikin furen bi-rana.