Song of Solomon 4:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai gari ya waye inuwa kuma ta watse, zan je dutsen mur da kuma tudun turare.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَاڢِنْ حَصْكٜىٰنْ رَانَ يَڢِتُواْ سَعَدَّ دُهُ يَڢَارَ ٻَثٜىٰوَ ذَنْ غُدُ ذُوَا تُدَّنْ ڧِرْجِنْكِ نَمُرْ، ذُوَا تُدَّنْ تُرَارٜىٰنْ لُبَّنْ مَيْ ڧَنْشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Har iskar safiya ta huro, Duhu kuma ya kawu, Zan zauna a kan tudun mur, Wato tudun kayan ƙanshi.