Song of Solomon 5:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Idanunsa sun yi kamar na kurciyoyin da suke kusa da ruwan rafi, da aka wanke da madara aka kuma kafa kamar kayan ado masu daraja.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنُونْسَ كَمَرْ كُرْثِيُواْيِ نٜىٰ عَبَاكِنْ مَٻُٻُّغَرْ ضُوَ، كُرْثِيُواْيِنْ دَ سُكَيِ ڢَرِ كَمَرْ مَدَرَ عَبَاكِنْ تَڢْكُنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idanunsa kamar na kurciyoyi a bakin ƙorama, Waɗanda suka yi wanka da madara suna tsaye a bakin rafi.