Song of Solomon 5:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Hannuwansa kamar sandunan zinariyar da aka sa musu duwatsu masu daraja. Jikinsa ya yi kamar gogaggen hauren giwan da aka yi masa ado da duwatsun saffaya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุญููููููููุณู ููู
ูุฑู ุณูููุฏููููู ุธููููุงุฑูููููููฐุ ู
ููููููฐ ุฏู ุฏฺููููููู ุฏูุฑูุฌู ุฏูุบู ุชูุฑูุดูุดูุ ุฌูููููุณู ูููู ุณูู
ููู ููููฐ ููู
ูุฑู ฺููงููุงูุฑููู ุบููููุ ู
ููููููฐ ุฏู ุฏฺููููููู ุณฺูขููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hannuwansa kyawawa ne, Saye da ฦawanen da aka yi musu ado da duwatsu masu daraja. ฦugu nasa sumul sumul ne kamar hauren giwa da aka manne da yakutu.