Song of Solomon 5:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ƙaunataccena ya turo hannunsa ta cikin ramin ƙofar; zuciyata ta fara juyayi a kansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڧَوْنَتَثّٜىٰنَ يَسَا حَنُّ ذَيْ بُوطٜىٰ ڧُواْڢَتَ، سَيْ دُكَنْ جِكِينَ يَنَ مَرْمَرِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ƙaunataccena ya janye hannunsa daga ƙofa, Zuciyata kuwa tana kansa.