Song of Solomon 6:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kafin in san wani abu, sha’awarta ta sa ni a cikin keken yaƙin sarkin mutanena.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَاتَرٜىٰدَ سَنِنَبَ، مَرْمَرِنْ ڧَوْنَ يَسَا نَغَ كَيْنَ أَ ظَوْنٜىٰ، تَرٜىٰدَ سَرْكِے عَكٜىٰكٜىٰنْ دُواْكِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina karkaɗuwa, don kin sa in ƙosa saboda ƙauna, Kamar mai korar dawakan karusar yaƙi.