Song of Solomon 6:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ki dawo, ki dawo, ya Bashulammiya; ki dawo, ki dawo, don mu dube ki! Don me kuke duban Bashulammiya sai ka ce rawar Mahanayim?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَاوُاْ، كِدَاوُاْ، يَا كٜىٰ یَرْ شُولَمْ! كِدَاوُاْ، كِدَاوُاْ دُواْمِنْ مُڧَارَ دُوبَنْكِ؞ مٜىٰيَسَا كُكٜىٰسُواْ كُدُوبِے یَرْ شُولَمْ، سَعَدَّ تَكٜىٰ تَاكَ ضَوَ ڟَكَانِنْ جٜىٰرٜىٰ بِيُ نَیَنْ ضَوَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Komo, ki komo, ke Bashulamiya, Ki komo, ki komo domin mu ƙara dubanki. Me ya sa kuke so ku dubi Bashulamiya, Sa'ad da take taka rawar zamanin dā?