Song of Solomon 6:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ki kau da idanu daga gare ni; gama suna rinjayata. Gashinki yana kama da garken awakin da suke gangarawa daga Gileyad.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุฌููููุง ุนูุฏูููููููู ุฏูุบู ุบูุฑูููฐููุ ุบูู
ูุง ุณูููุดูุง ฺงูุฑฺูขููููุ ฺููููุงูููู ูููู ูููููุงู ุนูุจูุงูููููู ููู
ูุฑู ุบูุฑูููููฐ ู
ููู ุบูููโุบูุฑููุงููู ุฏูุบู ุจูุจูููู ุชูุฏููู ุบูููููฐููุฏูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ki daina dubana gama idanunki suna rinjayata, Gashinki yana zarya kamar garken awaki Da yake gangarowa daga tuddan Gileyad.