Song of Solomon 6:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarauniyoyi sittin za su iya kasance a can, da ƙwarƙwarai tamanin da kuma budurwai da suka wuce ƙirge;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْ دَمَا أَݣَويْ سَرَوْنِيَ غُدَا سِتِّنْ، كُواْ كُمَ مَاتَنْ دَ عَكَ أَجِيٜىٰ غُدَا تَمَٰنِنْ، كُواْ بُدُرْوَنْ دَ سُكَڢِے غَبَنْ ڧِرْغٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina da matan aure sittin, kowace kuwa sarauniya ce, Da ƙwaraƙwarai tamanin, da 'yan mata kuwa ba a magana!